BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Yaushe za a samu sauƙin matsalar tsaro a jihar Zamfara?
Komen da hare-hare da garkuwa da mutane da kuma kisan al'umma ke yi a jihar Zamfara a ƴan kwanakin nan ya sa al'ummar arewacin ƙasar da ma na Najeriya dasa ayar tambaya - shin anya Zamfara kuwa za ta taɓa yin lafiya?
Gaza: Mutum 450,000 sun tsere daga Rafah cikin mako ɗaya - MDD
Hukumar ayyuka da agaji ta MDD a yankin Falasɗinawa ta ce "al'umma na shan wahala kuma suna cikin yunwa da fargaba".
Ƙasar Benin ta haramta fitar da masara zuwa Nijar
Jamhuriyar Benin ta hana fitar da masara zuwa ƙasashen waje a daidai lokacin da farashin hatsi ya yi tashin gwauron zabbi wanda hukumomi suka ɗora alhakin safarar su zuwa ƙasashen da ke maƙwabtaka da ita, musamman ƙasar Nijar.
Ƴan bindiga sun kori mutanen ƙauyuka 50 a Zamfara
Hon. Bello Shinkafi ya ce duk da irin ƙoƙarin da gwamnatin jihar ke yi da haɗin gwiwa da ta tarayya, akwai buƙatar ɗaukar ƙwararan matakan gyara kan wasu tsare-tsare da ake amfani da su wajen yaƙi da ƴan bindigar a jihar Zamfara
Mene ne ke janyo yawan son cin ƙwalama?
Duk da cewa akwai sha'awa a kusan duk abincin da ake ci, yawan son cin ƙwalama ba don samun kuzari ba, ana danganta shi da yankunan da ake sauƙin samun abinci kuma babu matsalar yunwa.
Lalurar da ke sanya mutum maye ba tare da shan barasa ba
Lalurar ABS ko kuma gut fermentation syndrome (GFS), yanayi ne da ba a san shi ba sosai da ke ƙara yawan sinadarin alcohol (mai sa maye) a cikin jinin mutum, wanda zai jawo maye ko da kuwa mai fama da ita bai sha giya ba.
Shin ko zanga-zangar ƴan ƙwadago na samar da sakamako?
Abin tambaya yanzu shi ne ko wannan matakin zanga-zangar kan wutar lantarki zai sa gwamnati ta sauka daga kan bakanta?
Sarki Charles na Birtaniya ya miƙa muƙaminsa na soji ga Yarima William
Sarki Charles ya kasance babban jami'in soji tsawon shekara 32 kuma a yanzu, babban ɗansa Yarima William ya gaje shi.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Safe, 05:29, 15 Mayu 2024, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 14 Mayu 2024, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Rana, 13:59, 14 Mayu 2024, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 14 Mayu 2024, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Gaza: Ko Isra’ila ta samu biyan bukata bayan wata shida da fara yaki?
Kafin harin na ranar 7 ga watan Oktoba, ana hasashen Hamas na da mayaka kusan 30,000 a Gaza, kamar yadda rahotannin kwamandojin dakarun Isra'ila suka bayyana.
Dalilan da suka sa Nijar ke ɗari-ɗari da jamhuriyar Benin
Firaministan jamhuriyar Nijar, Ali Mahaman Lamine Zeine yayi allahwadai da abin da ya kira cin zarafin da hukumomin ƙasar Benin suka yi musu na saɓa yarjeniyoyin da suka ƙulla.
Yadda al’umma suka tashi tsaye don yaƙi da matsalar tsaro a Afirka ta Kudu
Matsalar rashin tsaro da ayyukan 'yan daba na cikin abubuwan da ke ci wa al'ummar Afirka ta Kudu tuwo a ƙwarya, a yayin da suke shirin fita rumfunan zaɓe domin zaɓen sabon shugaban a ƙarshen watan da muke ciki.
Ƴan adawa na zanga-zanga a Georgia
Bidiyon da aka yaɗa ta kafar sada zumunta ya nuna yadda zanga-zangar ke gudana cikin dare, ga ɗimbin mutane suna rera taken ƙasar
Me mutanen da suka kusa mutuwa ke gani?
Kerr - wanda da farko likita ne, da ya kware a fannin zuciya, ya samu digirinsa na uku a fannin lafiyar kwakwalwa - ya yi amfani da wannan dama wajen faɗaɗa iliminsa inda ya mayar da hankali wajen nazartar halin da mutanen da ke kan gargarar mutuwa ke ciki.
Bishiyoyi bakwai da aka fi so a shuka a arewacin Najeriya
Dumamar yanayi fa faruwa sakamakon abubuwa da dama ciki har da kwarorowar hamada, wadda ake samau sakamakon sare bishiyoyi da ake yi, lamarin da ke kusato da hadama ga mutane.
Yadda aka gano ƙasurgumin mai fataucin mutane zuwa Turai
Scorpion ya shafe shekaru - tare da taimakon mutanenda ke aiki ƙarƙashinsa - suna aikin safarar mutane zuwa sassa daban-daban na nahiyar Turai ta hanyar amfani da ƙananan jiragen ruwa.
Isra'ila ta umarci mazauna wasu sassan Rafah su koma Deir al-Balah
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar 11/5/2024.
Muna nan muna bincike kan sabuwar cutar da ta bulla a Zamfara - Gwamnati
Gwamnatin jihar Zamfara da ke arewacin Najeriya ta ce ana nan ana bincike a kan wata sabuwar cuta da ta bulla a jihar
Hasashen IMF a kan raguwar hauhawar farashin kaya a Najeriya romon baka ne kawai - Masana
Masana tattalin arziki a Najeriya sun ce hasashen IMF a kan raguwar hauhawar farashin kaya a karshen 2024, shaci-fadi ne kawai
Labaran Bidiyo
Wasanni
Ko Man City ta lashe Premier na bana a gidan Tottenham?
Manchester City ta koma ta daya a kan teburin Premier League, bayan da ta je ta doke Tottenham 2-0 a kwantan mako na 34.
Varane zai bar Man United a karshen kakar bana
Mai tsaron bayan Manchester United, Raphael Varane zai bar Old Trafford a karshen kakar nan, wanda kwantiraginsa zai kare a lokacin.
Saudiyya na farautar 'yan wasa daga Man Utd, Napoli ta tattauna da Conte
Kungiyoyi a Saudiyya na farautar ɗan wasan Manchester United ɗan asalin Brazil da ke buga tsakiya Casemiro, mai shekara 32, da kuma na Portugal mai shekara 29 da shima ke buga tsakiya Bruno Fernandes.
Yaushe za a doke Leverkusen bayan cin wasa na 50 a jere?
Bayer Leverkusen ta doke Bochum ranar Lahadi a Bundesliga ta kuma ci wasa na 50 a jere a dukkan fafatawa ba tare da an doke ta ba.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.
Nishadi
Shirye-shirye na Musamman
Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu 12/5/24
Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu 12/5/24 tare da Haruna Shehu Tangaza da kuma Badariyya Tijjani Kalarawi
Murya, Amsoshin Takardunku 11/05/24Tsawon lokaci, 12,50
Amsoshin Takardunku 11/05/24 tare da Ibrahim Yusuf Mohammed
Murya, Lafiya Zinariya: Kan jinin al'ada 11/05/24Tsawon lokaci, 14,25
Lafiya Zinariya kan jinin al'ada tsakanin mata
Murya, Gane Mini Hanya: Tare da gwamnan Nasarawa 11/05/24Tsawon lokaci, 12,43
Gane Mini Hanya tare da gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule
Murya, Ra'ayi Riga: Kan sabon harajin tsaron intanet a Najeriya 10/05/24Tsawon lokaci, 58,06
Ra'ayi Riga: Kan sabon harajin tsaron intanet a Najeriya 10/05/24