BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Bayanan da kuke nema kan tsarin karɓar kaya bashi da Tinubu ya ƙaddamar
An yi ta yaɗa jita-jita da labarin ƙanzon-kurege cewa tsarin kuɗi ne na bulus ba bashi ba, inda da dama daga 'yan ƙasar ke ta rububin cike fam na karɓar ƙudin ba tare da sanin yadda za ta kaya ba.
Amurka na ganawa da gwamnatin Nijar kan janye dakarunta daga ƙasar
Amurka ta ce jami'anta na ganawa da sojojin da ke mulki a Jamhuriyar Nijar domin tattaunawa game da batun janye sojojinta daga Nijar ɗin.
Jami'o'in Amurka na fama da zanga-zangar goyon bayan Falasɗinawa
An kama gomman masu zanga-zangar goyon bayan Falasdinawa a jami’o’in Amurka, yayin da zanga-zangar ke ta ƙaruwa a jami’o’in ƙasar.
Netzah Yehuda: Bataliyar Isra'ila da Amurka ke neman saka wa takunkumi kan yaƙin Gaza
'Yansiyasar Isra'ila sun nuna ɓacin rai lokacin da suka ji labarin cewa Amurka na yunƙurin saka wa bataliyar Netzah Yehuda ta ƙasar takunkumai.
Bidiyo, Daga Bakin Mai Ita tare da Muhibbat AbdulsalamTsawon lokaci, 7,40
Muhibbat Abdulsalam tsohuwar tauraruwa ce a Kannywood, wadda yanzu ta rikiɗe zuwa marubuciyar fina-finai.
'Rashin riga-kafi na jefa yara cikin haɗari'
Bayanai na cewa riga-kafi kan kare miliyoyin yara daga kamuwa da cututtuka a kowacce shekara, kuma shi ne matakin farko da ke kare yaduwar cututtuka a tsakanin al’umma.
Bidiyo, Jaririyar da aka ciro daga ciki bayan mutuwar mahaifiyarta a GazaTsawon lokaci, 1,47
An saka mata sunan mahaifiyarta Sabreen ne don girmama mahaifiyar tata.
Me rashin halartar Nijar da Mali da Burkina Faso taron Abuja ke nufi?
Mahalarta babban taron Afirka kan yaƙi da ta’addanci da aka gudanar a Abuja sun yi mamakin rashin ganin wasu ƙasashen yankin Sahel a wurin taron, bisa la'akari da irin muhimmancinsu a batun.
Bidiyo, Ko akwai yiwuwar samun bala'in fashewar nukiliya a Ukraine?Tsawon lokaci, 1,39
Tun bayan mamayar da Rasha ta yi a Ukraine masana harkokin makamashi suka fara nuna fargaba kan tashar nukiliya ta Zaporizhzhia.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Safe, 05:29, 26 Aprilu 2024, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 25 Aprilu 2024, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Rana, 13:59, 25 Aprilu 2024, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 25 Aprilu 2024, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Labarai da Rahotanni Na Musamman
'Dalilin da ya sa muka tuɓe sarakunan gargajiya 15 a Sokoto'
Daga cikin uwayen kasar guda 15 da gwamnatin jihar ta Sokoto ta tube akwai 9 da ta ce an tube su ne bayan zarginsu da hannu ga matsalar tsaron jihar da kuma wawurar filaye da nuna rashin biyayya.
Za a ɗauki shekaru kafin kwance bamabaman da ba su fashe ba a Gaza - MDD
Yayin da Falasɗinawan da aka kora ke komawa gidajensu don ganin abin da ya rage, wata sabuwar matsala kuma ta kunno kai - ita ce bamabaman da ba su fashe ba.
Me ya kamata iyayen yaran da ake cin zali a makaranta su yi?
Tun dai bayan da wani bidiyo ya fara waɗari a shafukan sada zumunta ranar Litinin na yadda wasu ɗalibai mata ke gaura wa wata ɗaliba mari, yayin da wani gungu kuma ke ɗaukar bidiyon, iyayen yara 'yan makaranta ke ta nuna damuwa dangane da al'amarin da neman yadda za su fahimci ana cin zalin 'ya'yan nasu.
Me ya sa wasu ƙasashe ba su amince da Falasɗinu a matsayin ƙasa ba?
Tun a shekara ta 2012 ne Hukumar Falasɗinawa ke da matsayin 'mai sa ido a zauren Majalisar Ɗinkin Duniya, amma Amurka ta ki amincewa da ƙudurin bai wa Falasɗinu ƴancin zama ƙasa.
Ƴan arewacin Najeriya 10 da ake amfana da baiwarsu a shafukan sada zumunta
Kamar sauran al'ummar duniya, miliyoyin 'yan Najeriya na kaiwa da komowa a shafukan sada zumunta, amma samun masu yaɗa abin da zai sauya rayuwar mutane daga cikinsu abu ne mai wuya.
Barazanar da ramukan gwalalo ke yi ga birane da garuruwa a duniya
Ramukan gwalalo na ci gaba da bayyana a birane da garuruwa a ƙasashen duniya wani abu da ke ƙara haɗarun zaizayar ƙasa wanda ke barazana ga muhalli da ma noma.
Me gwamnatin Najeriya ke yi da kuɗaɗen tallafi da take cirewa?
Gwamnatin shugaba Bola Tinubu dai ta ce za ta yi amfani da kuɗaɗen tallafin da ta cire wajen yi wa ƴan ƙasar ayyukan more rayuwa kamar hanyoyi da sauransu.
Ta yaya za a kwatanta ƙarfin Iran da na Isra'ila?
Hare-haren makamai masu linzami da na jirage marasa matuka da Iran ta fara kai wa Isra'ila ranar Asabar 13 ga watan Afrilu, sun kara sanya fargabar kara dagula al'amura a yankin Gabas ta Tsakiya.
Shaci-faɗi 10 kan hanyoyin rage ƙiba
Shin wani irin dabarun rage kiba kuka fi so? Ko cin abinci ko kuma rashin ci, da yawa daga cikinmu suna da hanyoyin da suke bi wajen rage kiba cikin sauri.
Abu shida da za ku yi don ku sa kanku farin ciki
Kwararru sun ce idan mutum yana son samun farin ciki, ya kamata ya ci lafiyayyen abinci da kuma motsa jiki a kowace rana. Ba ya ga wadannan, akwai wasu abubuwa shida da za su saka ku farin ciki.
An tabbatar da mutuwar zaratan sojojin Rasha dubu 50
A cikin watanni 12 na shekara ta biyu da fara wannan rikici, an samu ƙaruwar mace-mace da kashi 25 sama da wanda aka samu a shekarar farko.
Labaran Bidiyo
Wasanni
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.
Nishadi
Shirye-shirye na Musamman
Murya, Taɓa Kiɗi Taɓa KaratuTsawon lokaci, 13,10
Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu tare da Raliya Zubairu
Murya, Amsoshin TakardunkuTsawon lokaci, 14,43
Amsoshin Takardunku, tare da Aisha Bappa
Murya, Lafiya ZinariyaTsawon lokaci, 14,01
Lafiya Zinariya
Murya, Gane Mini Hanya kan cutar hantaTsawon lokaci, 12,21
Gane Mini Hanya kan cutar hanta