BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
KAI TSAYE, 'Mun janye wa hukumar Muhuyi ƴansanda ne saboda aikin tantance su da muke yi'
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya
‘Amurka ta ba mu bayanan sirrin tsaron arewacin Najeriya’
'Mun samo hanyar da za ta taimaka mana wajen fitar da yankin arewacin Najeriya daga cikin matsalar rashin ilimi da talauci da rashin zaman lafiya da muke fama da su.'
Man Utd za ta samu damar sayen Olise, Zubimendi ya sa Arsenal raba ƙafa
Man United za ta samu damar sayen ɗanwasan Crystal Palace Michael Olise, na Faransa a bazara, yayin da Arsenal ta raba ƙafa saboda rashin tabbas kan sayen Zubimendi.
China ta ba Amurka zaɓi na zaman lafiya ko zaman gaba tsakaninsu
Ministan harkokin wajen China ya ce zaɓin da ke tsakanin ƙasarsa da Amurka haɗa kai na ƙasa da ƙasa ne ko kuma gaba da za ta iya kaiwa ga rikici.
Bidiyo, Ku San Malamanku tare da Sheikh Muhammad Mahmud GwammajaTsawon lokaci, 7,20
A wannan makon, filin Ku San Malamanku ya karɓi baƙuncin Sheikh Muhammad Mahmud Mustapha Gwammaja. Malamin ɗa ne ga Malam Mudi Madabo.
Bayanan da kuke nema kan tsarin karɓar kaya bashi da Tinubu ya ƙaddamar
An yi ta yaɗa jita-jita da labarin ƙanzon-kurege cewa tsarin kuɗi ne na bulus ba bashi ba, inda da dama daga 'yan ƙasar ke ta rububin cike fam na karɓar ƙudin ba tare da sanin yadda za ta kaya ba.
Abubuwan da suka kamata ku sani kan zaɓen shugaban ƙasar Chadi na 2024
A ranar 6 ga watan Mayun 2024 ne al'ummar Chadi za su fita rumfunan zaɓe domin zaɓar sabon shugaban ƙasar.
Jami'o'in Amurka na fama da zanga-zangar goyon bayan Falasɗinawa
An kama gomman masu zanga-zangar goyon bayan Falasdinawa a jami’o’in Amurka, yayin da zanga-zangar ke ta ƙaruwa a jami’o’in ƙasar.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Ra’ayi Riga, 19:29, 26 Aprilu 2024, Tsawon lokaci 1,00,00
Shiri ne a duk ranar Juma'a da ke baiwa masu sauraro damar bayyana ra'ayoyinsu.
Saurara Kai Tsaye, Shirin Rana, 13:59, 26 Aprilu 2024, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 26 Aprilu 2024, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 26 Aprilu 2024, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Netzah Yehuda: Bataliyar Isra'ila da Amurka ke neman saka wa takunkumi kan yaƙin Gaza
'Yansiyasar Isra'ila sun nuna ɓacin rai lokacin da suka ji labarin cewa Amurka na yunƙurin saka wa bataliyar Netzah Yehuda ta ƙasar takunkumai.
Me rashin halartar Nijar da Mali da Burkina Faso taron Abuja ke nufi?
Mahalarta babban taron Afirka kan yaƙi da ta’addanci da aka gudanar a Abuja sun yi mamakin rashin ganin wasu ƙasashen yankin Sahel a wurin taron, bisa la'akari da irin muhimmancinsu a batun.
Me ya kamata iyayen yaran da ake cin zali a makaranta su yi?
Tun dai bayan da wani bidiyo ya fara waɗari a shafukan sada zumunta ranar Litinin na yadda wasu ɗalibai mata ke gaura wa wata ɗaliba mari, yayin da wani gungu kuma ke ɗaukar bidiyon, iyayen yara 'yan makaranta ke ta nuna damuwa dangane da al'amarin da neman yadda za su fahimci ana cin zalin 'ya'yan nasu.
Me ya sa wasu ƙasashe ba su amince da Falasɗinu a matsayin ƙasa ba?
Tun a shekara ta 2012 ne Hukumar Falasɗinawa ke da matsayin 'mai sa ido a zauren Majalisar Ɗinkin Duniya, amma Amurka ta ki amincewa da ƙudurin bai wa Falasɗinu ƴancin zama ƙasa.
Ƴan arewacin Najeriya 10 da ake amfana da baiwarsu a shafukan sada zumunta
Kamar sauran al'ummar duniya, miliyoyin 'yan Najeriya na kaiwa da komowa a shafukan sada zumunta, amma samun masu yaɗa abin da zai sauya rayuwar mutane daga cikinsu abu ne mai wuya.
Barazanar da ramukan gwalalo ke yi ga birane da garuruwa a duniya
Ramukan gwalalo na ci gaba da bayyana a birane da garuruwa a ƙasashen duniya wani abu da ke ƙara haɗarun zaizayar ƙasa wanda ke barazana ga muhalli da ma noma.
Me gwamnatin Najeriya ke yi da kuɗaɗen tallafi da take cirewa?
Gwamnatin shugaba Bola Tinubu dai ta ce za ta yi amfani da kuɗaɗen tallafin da ta cire wajen yi wa ƴan ƙasar ayyukan more rayuwa kamar hanyoyi da sauransu.
Ta yaya za a kwatanta ƙarfin Iran da na Isra'ila?
Hare-haren makamai masu linzami da na jirage marasa matuka da Iran ta fara kai wa Isra'ila ranar Asabar 13 ga watan Afrilu, sun kara sanya fargabar kara dagula al'amura a yankin Gabas ta Tsakiya.
Shaci-faɗi 10 kan hanyoyin rage ƙiba
Shin wani irin dabarun rage kiba kuka fi so? Ko cin abinci ko kuma rashin ci, da yawa daga cikinmu suna da hanyoyin da suke bi wajen rage kiba cikin sauri.
Me ke janyo makanta rana tsaka?
Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta ce aƙalla mutane biliyan 2.2 suna da matsalar ganin kusa ko nesa a duniya, wadda akan iya kare biliyan ɗaya na waɗannan daga makanta rana tsaka.
Babban fasto ɗan Najeriya da ke sa jama'a su ƙyamaci rigakafin malaria
Pastor Chris Oyakhilome na sukar sabuwar rigakafin maleriya da aka fara yi a ƙasashen Afirka.
Sudan: 'Rikicin da ke gab da zama matsalar yunwa mafi muni a duniya'
Yayin da ake sa ido a Gaza, wani rikici na daban ya kunno kai a Sudan a daidai lokacin da ake neman cika shekara guda da ɓarkewar yaƙin basasa.
Labaran Bidiyo
Wasanni
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.
Nishadi
Shirye-shirye na Musamman
Murya, Taɓa Kiɗi Taɓa KaratuTsawon lokaci, 13,10
Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu tare da Raliya Zubairu
Murya, Amsoshin TakardunkuTsawon lokaci, 14,43
Amsoshin Takardunku, tare da Aisha Bappa
Murya, Lafiya ZinariyaTsawon lokaci, 14,01
Lafiya Zinariya
Murya, Gane Mini Hanya kan cutar hantaTsawon lokaci, 12,21
Gane Mini Hanya kan cutar hanta