BBCHausa.com Launch BBC Media Player
Inglishi
Larabci
Faransanci
 
 
An sabunta: 05 Satumba, 2008 - An wallafa a 19:57 GMT
 
Condoleezza Rice
Sakatariyar harkokin wajen Amirka, Condoleeza Rice, ta soma wata ziyara mai cike da tarihi a kasar Libiya. Har zuwa 'yan shekarun nan, kasashen yamma sun maida Libiyar saniyar ware, suna daukar ta mai goyon bayan ta'addanci
 
YANAYI
 
Hasashe
Latsa nan don ganin yanayi a birane daban-daban.
 
 
SAKONNIN MASU SAURARO
Shugaba Paul Biya na Kamaru, mun ga irin naka salon mulkin, ka barwa wani ya taka nasa salon tunda ba gado bane.
Jama'ar kasar Angola na kada kuri'ar su ta farko cikin shekaru goma sha shidda. Galibi dai, ana sa ran jam'iyyar dake mulki ta MPLA ce za tayi nasara a zaben 'yan majalisar dokokin kasar.
 
Dantakarar shugabancin Amurka karkashin jamiyyar Republican John McCain ya amince da amincewarda jamiyyarsa taimasa na ya tsayamata takarar shugabancin Amurka.
 
 
 
 
 
Bayanan kasuwa:

Daraja

Bambanci
 FTSE 5240.7 -121.4
 Dow Jones
 Nasdaq 2255.88 -3.16
Rashin alhaki: akwai jinkiri a dukkan alkalumman kasuwa na akalla minti 15

 
  Game da mu|Tuntube mu
 
BBC Copyright Logo
 
^^ Koma sama
 
  Labarai | Yanayi
 
  BBC News >> | BBC Sport >> | BBC Weather >> | BBC World Service >> | BBC Languages >>
 
  Taimako | Tuntube mu | Tsare Sirri