|
|
||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
|
|||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
|
Farashin hannayen jari a duniya na ci gaba da faduwa. A yayin bude kasuwar nahiyar Asia, sun biyo sahun na birnin NewYork,
inda mizanin auna darajar hannayen jari na Dow Jones yayi faduwar da bai taba yi ba cikin shekaru biyar da suka gabata.
|
DUBA/SAURARA
SHIRYE-SHIRYEN SAURARE
SAKONNIN MASU SAURARO
|
||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
|
Shugaban Hukumar bada lamani ta duniya, IMF ko FMI, Dominique Strauss-Khan ya ce zaa iya shawo kan matsalar tattalin arzikin
da ake fuskanta a yanzu ne, idan kawai kasashen duniya suka hada karfinsu wuri guda.
|
Darajar hannayen jari a kasuwannin hada-hadar hannayen jari na Turai ta yi sama, kwana daya bayan da manyan kasashen Yammacin
duniya suka rage kudin ruwa tare da zuba makudan kudade a kasuwannin kudadensu.
|
||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
|
|
|
Bayanan kasuwa:
|
|||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
|
||||||||||||||||||||||