BBCHausa.com Launch BBC Media Player
Inglishi
Larabci
Faransanci
 
 
An sabunta: 10 Oktoba, 2008 - An wallafa a 07:20 GMT
 
Farashin hannayen jari a duniya na ci gaba da faduwa
Farashin hannayen jari a duniya na ci gaba da faduwa. A yayin bude kasuwar nahiyar Asia, sun biyo sahun na birnin NewYork, inda mizanin auna darajar hannayen jari na Dow Jones yayi faduwar da bai taba yi ba cikin shekaru biyar da suka gabata.
 
YANAYI
 
Hasashe
Latsa nan don ganin yanayi a birane daban-daban.
 
 
SAKONNIN MASU SAURARO
Shugaba Paul Biya na Kamaru, mun ga irin naka salon mulkin, ka barwa wani ya taka nasa salon tunda ba gado bane.
Shugaban Hukumar bada lamani ta duniya, IMF ko FMI, Dominique Strauss-Khan ya ce zaa iya shawo kan matsalar tattalin arzikin da ake fuskanta a yanzu ne, idan kawai kasashen duniya suka hada karfinsu wuri guda.
 
Darajar hannayen jari a kasuwannin hada-hadar hannayen jari na Turai ta yi sama, kwana daya bayan da manyan kasashen Yammacin duniya suka rage kudin ruwa tare da zuba makudan kudade a kasuwannin kudadensu.
 
 
 
 
 
Bayanan kasuwa:

Daraja

Bambanci
 FTSE 3932.06 -381.74
 Dow Jones 8451.19 -128.0
 Nasdaq 1649.51 +4.39
Rashin alhaki: akwai jinkiri a dukkan alkalumman kasuwa na akalla minti 15

 
  Game da mu|Tuntube mu
 
BBC Copyright Logo
 
^^ Koma sama
 
  Labarai | Yanayi
 
  BBC News >> | BBC Sport >> | BBC Weather >> | BBC World Service >> | BBC Languages >>
 
  Taimako | Tuntube mu | Tsare Sirri