|
|
||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
|
|||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
|
Sakatariyar harkokin wajen Amirka, Condoleeza Rice, ta soma wata ziyara mai cike da tarihi a kasar Libiya. Har zuwa 'yan shekarun
nan, kasashen yamma sun maida Libiyar saniyar ware, suna daukar ta mai goyon bayan ta'addanci
|
DUBA/SAURARA
SHIRYE-SHIRYEN SAURARE
SAKONNIN MASU SAURARO
|
||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
|
Jama'ar kasar Angola na kada kuri'ar su ta farko cikin shekaru goma sha shidda. Galibi dai, ana sa ran jam'iyyar dake mulki
ta MPLA ce za tayi nasara a zaben 'yan majalisar dokokin kasar.
|
Dantakarar shugabancin Amurka karkashin jamiyyar Republican John McCain ya amince da amincewarda jamiyyarsa taimasa na ya
tsayamata takarar shugabancin Amurka.
|
||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
|
|
|
Bayanan kasuwa:
|
|||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
|
||||||||||||||||||||||