Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

An bankado zamba ta shafin Facebook

14 Disamba 2012 An sabunta 19:41 GMT

Hukumar FBI ta Amurka ta bankado wani yunkurin zamba na dala miliyan 850 ta hanyar yin aiki da shafin Facebook.

Hadin gwiwar ya haifar da kame mutane 10 a sassan duniya daban-daban.