BBCHausa.com Launch BBC Media Player
Inglishi
Larabci
Faransanci
 
 
An sabunta: 24 Yuli, 2008 - An wallafa a 20:21 GMT
 
Barak Obama da shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Democrat a Amirka, Barack Obama ya ce zai sabunta kawancen da ke tsakanin Amirka da Turai, idan aka zabe shi.
 
YANAYI
 
Hasashe
Latsa nan don ganin yanayi a birane daban-daban.
 
 
SAKONNIN MASU SAURARO
Shugaba Paul Biya na Kamaru, mun ga irin naka salon mulkin, ka barwa wani ya taka nasa salon tunda ba gado bane.
Majalisar wakilan Amurka ta amince da wani gagarumin tallafin da gwamnati zata baiwa dubban mutanen da suke fuskantar rasa gidajensu sakamakon faduwar kasuwar gidajen
 
Shugaban Sudan, Omar Al-Bashir, ya soma wata ziyara da ba kasafai yake irinta ba zuwa yankin Darfur, inda akalla mutane dubu dari biyu ne aka kashe cikin shekaru biyar da suka gabata.
 
 
 
 
 
Bayanan kasuwa:

Daraja

Bambanci
 FTSE 5362.3 -87.6
 Dow Jones 11349.28 -283.1
 Nasdaq 2280.11 -45.77
Rashin alhaki: akwai jinkiri a dukkan alkalumman kasuwa na akalla minti 15

 
  Game da mu|Tuntube mu
 
BBC Copyright Logo
 
^^ Koma sama
 
  Labarai | Yanayi
 
  BBC News >> | BBC Sport >> | BBC Weather >> | BBC World Service >> | BBC Languages >>
 
  Taimako | Tuntube mu | Tsare Sirri