BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
KAI TSAYE, Tinubu ya taya Mahamat Déby murnar lashe zaɓen Chadi
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar 12/5/2024.
Me mutanen da suka kusa mutuwa ke gani?
Kerr - wanda da farko likita ne, da ya kware a fannin zuciya, ya samu digirinsa na uku a fannin lafiyar kwakwalwa - ya yi amfani da wannan dama wajen faɗaɗa iliminsa inda ya mayar da hankali wajen nazartar halin da mutanen da ke kan gargarar mutuwa ke ciki.
Bidiyo, Hanyoyi biyar na yadda za ki zama uwa ta gariTsawon lokaci, 3,12
A wannan shekara, albarkacin ranar iyaye mata ta duniya mun gayyato Jidda Mahuta, wata mai bai wa al'umma shawarwari kan rayuwa a Najeriya domin bayar da shawara ga mata kan yadda za su zama iyaye na gari.
Muna nan muna bincike kan sabuwar cutar da ta bulla a Zamfara - Gwamnati
Gwamnatin jihar Zamfara da ke arewacin Najeriya ta ce ana nan ana bincike a kan wata sabuwar cuta da ta bulla a jihar
Hukuncin kisa ga masu fataucin ƙwaya da sauya wa makarantu matsuguni a Kaduna
Yau ma kamar kowane mako, mun yi muku waiwaye kan muhimman batutuwan da suka faru a Najeriya cikin makon da ya gabata
Isra'ila ta umarci mazauna wasu sassan Rafah su koma Deir al-Balah
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar 11/5/2024.
Bishiyoyi bakwai da aka fi so a shuka a arewacin Najeriya
Dumamar yanayi fa faruwa sakamakon abubuwa da dama ciki har da kwarorowar hamada, wadda ake samau sakamakon sare bishiyoyi da ake yi, lamarin da ke kusato da hadama ga mutane.
Bidiyo, 'Muna neman ƙarin masu zuba jarin da za su zaƙulo arziƙin jihar Nasarawa'Tsawon lokaci, 8,05
Taken taron dai shi ne: “Taron zuba jari a jihar Nasarawa na 2024; farfaɗo da muradin kafa masana’antu”, da nufin bunƙasa samar da kuɗin shiga da samar da ayyuka.
Hasashen IMF a kan raguwar hauhawar farashin kaya a Najeriya romon baka ne kawai - Masana
Masana tattalin arziki a Najeriya sun ce hasashen IMF a kan raguwar hauhawar farashin kaya a karshen 2024, shaci-fadi ne kawai
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Yamma, 19:29, 12 Mayu 2024, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 12 Mayu 2024, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 12 Mayu 2024, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 11 Mayu 2024, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Yadda aka gano ƙasurgumin mai fataucin mutane zuwa Turai
Scorpion ya shafe shekaru - tare da taimakon mutanenda ke aiki ƙarƙashinsa - suna aikin safarar mutane zuwa sassa daban-daban na nahiyar Turai ta hanyar amfani da ƙananan jiragen ruwa.
Me ya sa iyalan masarautar Birtaniya ke ziyara a Najeriya?
Babban maƙasudin ziyarar ta kwana uku shi ne domin halartar bukukuwan cika shekara 10 da samar da wasannin ‘Invictus Games’ – na sojojin da aka raunata a fagen daga.
Zelensky ya kori shugaban dakarun da ke ba shi tsaro kan zargin kitsa kashe shi
Shugaban Ukraine Volodymyr Zelensky ya kori shugaban tawagar da ke tsaron sa bayan tsare mutum biyu daga cikin tawagar bisa zargin kitsa kashe shugaban.
An fara daukar matakan kare afkuwar ambaliyar ruwa a wasu jihohin Najeriya
Wasu jihohin Najeriya sun fara daukar matakan kare afkuwar ambaliyar ruwa
Mahamat Deby ya lashe zaɓen shugaban Chadi
Sakamakon na nufin an kawo ƙarshen gwamnatin riƙon-ƙwarya da Mahamat Deby ya shafe shekara uku yana jagoranta tun bayan mutuwar mahaifinsa Idriss Deby.
Dalilin da ya sa Biden ya ƙi bai wa Isra'ila manyan bamabamai don yaƙi a Rafah
Makaman sun haɗa da bamabamai masu ƙarfi nau'in 2000lb (960 kg) da 500lb (227 kg).
An aikata kisan ƙare-dangi kan ƙananan ƙabilu a Sudan - HRW
Akwai alamun da ke tabbatar da cewa an aikata kisan kiyashi a birnin El Geneina na jihar kudancin Darfur a ci gaba da yaƙin da ake gwabzawa a Sudan, kamar yadda wani rahoton Ƙungiyar kare hakkin bil’adama ta Human Rights Watch ya bayyana.
Kotu ta bayar da belin Hadi Sirika da 'yarsa
Ana zargin Sirika ne da sauran mutanen da laifin badakalar kudi da suka kai naira biliyan 2.7.
Garuruwa biyu a Najeriya da ake ƙauna da ƙyamar tagwaye
Matsakaicin samun haihuwar tagwaye a duniya shi ne 12 a duk haihuwa 1,000, amma a garin Igbo-Ora an ce a cikin kowacce haihuwa 1,000 akan samu tagwaye 45.
Najeriya za ta ɗauki mataki kan masu cin zarafin ƴan aikin gida
Majalisar dokokin Najeriya ta ce za a samar da wata hukuma domin tabbatar da kare hakkin ƴan aiki wadanda a koda yaushe suke fuskantar cin zarafi daga wajen iyayen gidansu.
Zanga-zangar ɗaliban Amurka kan yaƙin Gaza ta yi kama da lokacin Yaƙin Vietnam na 1968
Masana da yawa sun kwatanta zanga-zangar ɗalibai a Amurka kan yaƙin Isra'ila a Gaza da abin da ya faru a 1968 lokacin da Amurka ke yaƙi a Vietnam.
Labaran Bidiyo
Wasanni
Real Madrid ta yi bikin lashe La Liga na bana na 36 jimilla
Real Madrid da magoya baya sun yi bikin lashe La Liga na bana na 36 jimilla a katafaren filin da ake kira Plaza de Cibeles.
Man City ta kusan daukar Premier League na bana
Manchester City ta koma ta daya a kan teburin Premier League, bayan da ta doke Fulham 4-0 a Craven Cottage ranar Asabar.
Chelsea na fafutar neman gurbin shiga gasar Turai ta badi
Chelsea na neman gurbin shiga gasar kofin zakarun Turai ta badi, bayan da ta je ta ci Nottingham Forest 3-2 ranar Asabar a gasar Premier League.
Rodri ya yi wasa 48 a jere ba a ci Man City ba a Premier League
Rodri ya buga wa Man City wasa 48 a jere a Premier League, na 71 jimilla da ba a doke Manchester City ba.
Jorginho ya tsawaita zamansa a Arsenal
Ɗan wasan da aka haifa a Brazil kuma mai taka wa Italiya leda ya buga wa Arsenal wasa 35 a dukkan gasa a kakar bana, kuma ya ci ƙwallo ɗaya.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.
Nishadi
Shirye-shirye na Musamman
Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu 12/5/24
Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu 12/5/24 tare da Haruna Shehu Tangaza da kuma Badariyya Tijjani Kalarawi
Murya, Amsoshin Takardunku 11/05/24Tsawon lokaci, 12,50
Amsoshin Takardunku 11/05/24 tare da Ibrahim Yusuf Mohammed
Murya, Lafiya Zinariya: Kan jinin al'ada 11/05/24Tsawon lokaci, 14,25
Lafiya Zinariya kan jinin al'ada tsakanin mata
Murya, Gane Mini Hanya: Tare da gwamnan Nasarawa 11/05/24Tsawon lokaci, 12,43
Gane Mini Hanya tare da gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule
Murya, Ra'ayi Riga: Kan sabon harajin tsaron intanet a Najeriya 10/05/24Tsawon lokaci, 58,06
Ra'ayi Riga: Kan sabon harajin tsaron intanet a Najeriya 10/05/24